logo

HAUSA

Rushewar gini a Najeriya ta kashe akalla mutane 2, da dama sun makale

2023-08-24 23:58:48 CMG HAUSA

 

Wani gini mai hawa biyu ya rufta a Abuja babban birnin Najeriya da yammacin jiya Laraba, inda akalla mutane biyu suka mutu, da dama kuma suka makale.