logo

HAUSA

An yi zanga zanga bayan sallar Juma’a domin yin allawadai da sansanin sojojin Faransa a Nijar

2023-08-12 14:57:58 CMG HAUSA

A jamhuriyar Nijar, tun bayan juyin mulki da ya wuce da mulkin Mohamed Bazoum, ’yan Nijar na ci gaba da neman sabbin hukumomin soja da su raba gari da kasar Faransa. A ranar jiya 11 ga watan Augustan shekarar 2023, masu zanga zanga sun bukaci sojojin Faransa da su fice daga kasar Nijar.

Daga birnin Yamai, wakilinmu ya aiko mana da wannan rahoto.