logo

HAUSA

Shugabannin kasashen yammacin Afirka sun shiga tattaunawa kan Nijar

2023-08-10 20:28:46 CMG Hausa

Kakakin kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ya bayyana cewa, shugabannin kasashen yammacin Afirka sun fara wata ganawa ta sirri a Abuja, babban birnin Najeriya a yau Alhamis domin tattaunawa kan matakin da za su dauka dangane da juyin mulki da aka yi a Nijar a watan da ya gabata. (Yahaya)