logo

HAUSA

Sabuwar matatar man Dangote za ta taimakawa Najeriya wajen samar da wutan lartarki mai karfin Megawatt 12,000

2023-05-23 09:20:00 CMG Hausa

A jiya litinin ne aka gudanar da bikin kaddamar da sabuwar matatar man Dangote dake yankin Ibeju-Lekki a jihar Legas dake kudancin Najeriya. M atatar man ta Dangote wadda aka fara aikin ta a 2017 za ta iya samar da gangar mai 650,000 a kowacce rana.

Daga tarayyar Najeriya wakilin mu Garba Abdullahi Bagwai ya aiko mana da rahoto.