An kaddamar da shawarwari kan maido da yarjejeniyar tsakanin Iran da Amurka karo na 8
2021-12-28 09:19:06 CRI
Sassan da suka daddale yarjejeniyar nukiliyar Iran sun kaddamar da shawarwari kan maido da yarjejeniyar tsakanin Iran da Amurka karo na 8. (Tasallah Yuan)
Labarai Masu Nasaba