logo

HAUSA

Amsoshin Wasikunku-21-34

2021-10-29 20:22:20 CRI

Amsoshin Wasikunku-21-34_fororder_amsoshinwasiku

Assalamu alaikum! Jama'a masu karanta, barkanku da war haka, barkanmu da saduwa a filinmu na Amsoshin wasikunku. Maryam Yang ke farin cikin gabatar muku da wannan shiri daga nan sashin Hausa na gidan rediyon kasar Sin.