logo

HAUSA

Xi da Thongloun sun shaida bude layin dogo tsakanin Sin da Laos tare

2021-12-03 19:43:42 CRI

Xi da Thongloun sun shaida bude layin dogo tsakanin Sin da Laos tare_fororder_lao

A yau ne, babban sakataren kwamitin tsakiya na JKS, kana shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gana da babban sakataren kwamitin kolin jam'iyyar Juyin Juya Hali ta Laos, kana shugaban kasar Laos Thongloun Sisoulith, inda suka kalli bikin bude layin dogo tsakanin Sin da Laos ta kafar bidiyo

Da misalin karfe 16:44 ne, shugabannin kasashen biyu wato Sin da Laos, suka ba da umarnin tashi daga layin dogo na Sin da Laos, wanda aka bude don fara zirga-zirga. (Ibrahim)

Ibrahim