Shugaban Afirka ta Kudu: kila za a samu barkewar COVID-19 a zagaye na 4 a makonni da dama masu zuwa a kasar
2021-11-30 15:01:17 CRI
Shugaban Afirka ta Kudu Matamela Cyril Ramaphosa ya yi gargadi a kwanan baya cewa, kila za a samu barkewar COVID-19 a zagaye na 4 a makonni da dama masu zuwa a kasarsa.
Labarai Masu Nasaba
- Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu
- CIIE na taka muhimmiyar rawa wajen fadada fitar da kayayyakin musamman na Afirka ta kudu zuwa kasar Sin
- Jam’iyyun siyasa a Afirka ta kudu sun kammala yakin neman zabe
- Jirgin kasa na Afirka ta Kudu da ake kira Transvaco