logo

HAUSA

Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu

2021-11-30 11:20:36 CRI

Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu_fororder_1128113778_16382039755961n

Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu_fororder_1128113778_16382039756671n

Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu_fororder_1128113778_16382039756311n

Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu_fororder_1128113778_16382039757041n

Gwajin cutar Covid-19 a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu_fororder_1128113778_16382039757401n

Gwajin cutar Covid-19 ke nan da ake yi a filin jiragen saman kasa da kasa na birnin Capetown na kasar Afirka ta kudu. Don hana yaduwar sabon nau’in cutar da ake kira Omicron. Kwanan nan kasashe da dama sun tsaurara matakan kandagarkin cutar da ma gabatar da matakan kayyade shigar fasinjoji daga Afirka ta kudu da ma sauran wasu kasashen Afirka. (Lubabatu)