Jirgin kasa na Afirka ta Kudu da ake kira Transvaco
2021-10-29 16:48:23 cri
Wannan jirgin kasa na Afirka ta Kudu da ake kira Transvaco, zai yi tafiyar tsawon watanni uku kuma zai tsaya a duk tashoshi bakwai na tsawon makonni biyu don yi wa mutane allurar rigakafi. (Bilkisu)