logo

HAUSA

Shugaba Xi zai halarci babban taron MDD karo 76 ta kafar bidiyo

2021-09-20 16:23:47 CRI

A yau Litinin, mai magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying, ta bayyana cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai halarci babbar muhawara ta babban taron MDD karo 76 ta kafar bidiyo, inda kuma zai gabatar da muhimmin jawabi. (Saminu)

Saminu