Amurka: Gobara tana bazuwa a California
2021-08-31 14:54:54 CRI
Ranar 30 ga wata, gobara ta ci gaba da bazuwa a jihar California da ke yammacin kasar Amurka, wadda ta kona gidaje da yawa.
Labarai Masu Nasaba
- Shugaban kasar Sin ya aika da sakon jaje ga takwaransa na Algeria kan mummunar gobarar gandun daji
- Gine gine 800 ne ke fuskantar barazana daga gobarar daji a arewacin California
- Shugaban kasar Sin ya aika sakon ta’aziyya ga takwaransa na Iraki dangane da hadarin gobarar da ta tashi a wani asibiti
- Gobara ta yi sanadin mutuwar mutane 41 a wani asibiti dake kudancin Iraqi