logo

HAUSA

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo

2021-07-03 21:06:28 CRI

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_01

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_02

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_03

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_04

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_05

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_06

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_07

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_08

Bikin “Gagarumar Tafiya” Na Murnar Cika Shekaru 100 Da Kafuwar JKS Ya Burge Masu Kallo_fororder_09

An gabatar da wani biki mai taken "Gagarumar Tafiya" a babban filin wasa na kasa, da ake kira Bird’s Nest dake birnin Beijing, da yammacin ranar Litinin, domin bikin murnar cika shekaru 100 da kafuwar JKS.

Shugabannin kasar da na jam’iyya da suka hada da Xi Jinping, Li Keqiang, Li Zhanshu, Wang Yang, Wang Huning, Zhao Leji, Han Zheng da Wang Qishan, na daga cikin mutane kimanin 20,000 da suka kalli wasan.

An kaddamar da nuna wasan ne da wasan tarsatsin wuta da ya alamta lambobin 100

An gabatar da tarihin JKS cikin rukunoni 4 da suka hada da: “samun ci gaba cikin wuta mai ci” “komai wuya komai dadi” “tafiya da zamani” da kuma “kyakkywar makoma”.

An kuma nuna dukkan muhimman mutane da lokuta da yanayi daban-daban, wadanda suka alamta gagaruman sauye-sauye da nasarorin da kasar ta samu cikin shekaru 100 da suka gabata, ta hanyoyi daban daban.(Fa’iza)

Fa'iza