Masu yawon shakatawa masu yawa za su ziyarci Tibet a lokacin hutu
2021-04-30 19:34:00 CRI
Masu yawon shakatawa masu yawa za su ziyarci Tibet a lokacin hutu na murnar ranar 'yan kwadago ta duniya a ranar 1 ga watan Mayun bana.
Labarai Masu Nasaba
- Wasu mazauna jihar Tibet suna rawa da kwale-kwalen da aka yi da fatar shanu
- Ga yadda wasu sabbin sojoji na wani sansanin dake yankin Tibet suka fara samun horo a fannoni daban daban
- Tibet ta kaddamar da ayyuka daban-daban don bikin cika shekaru 62 da yantar da miliyoyin bayi manoma
- Ga yadda wasu yan matan kasar Sin suke aiki ko samun horo a sansanin soja dake babban tudun Qinghai-Tibet