logo

HAUSA

Ga yadda wasu yan matan kasar Sin suke aiki ko samun horo a sansanin soja dake babban tudun Qinghai-Tibet

2021-03-23 14:45:09 CRI

Ga wadannan ’yan mata, masu matsakaicin shekaru kimanin 20 kawai, suna yin aiki ko samun horo a fannoni daban daban a sansanin dake babban tudun Qinghai-Tibet, inda tsayinsa daga leburin teku ya kai kimanin mita 3700. (Sanusi Chen)

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

图片默认标题_fororder_6