Wasu mazauna jihar Tibet suna rawa da kwale-kwalen da aka yi da fatar shanu
2021-04-30 15:18:29 CRI
A gundumar Qushui dake birnin Lhasa na jihar Tibet ta kasar Sin, akwai wani kauyen masunta mai suna Junba. Mazauna kauyen suna da wata al’ada mai dogon tarihi wato yin rawa tare da kwale-kwalen da aka yi da fatar shanu.(Murtala Zhang)