logo

HAUSA

Ga yadda wasu sabbin sojoji na wani sansanin dake yankin Tibet suka fara samun horo a fannoni daban daban

2021-04-19 10:02:05 CRI

A kwanan baya, wasu sabbin sojoji da aka tura su zuwa wani sansanin dake yankin Tibet, sun fara samun horo a fannoni daban daban domin daga karfi da kwarewarsu na halarta da kuma cimma nasarar wani yakin da mai yiyuwa zai faru nan gaba. (Sanusi Chen)

图片默认标题_fororder_1

图片默认标题_fororder_2

图片默认标题_fororder_3

图片默认标题_fororder_4

图片默认标题_fororder_5

图片默认标题_fororder_6