Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

Jama'ar Sin na da karfin zuciya da kwarewa wajen raya kasarsu yadda ya kamata, in ji shugaba Hu Jintao
More>>
Kasashen duniya sun nuna babban yabo ga shagalin murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin da jawabin Hu
Ran 1 ga wata, a filin Tian'anmen da ke nan Beijing, an yi babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin. Kasaitaccen shagali da kuma muhimmin jawabin da shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi sun jawo hankalin kasashen duniya sosai.
More>>

• An yi murnar cikar shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin

• Sinawa na murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin

• An yi kasaitaccen taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin

• (Labari mai dumi)An fara duba faretin soja don taya murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin
More>>
• Kafofin sadarwa na yankunan Hongkong da Macau sun bayar da labari a game da bukukuwan murnar cika shekaru 60 kafuwar sabuwar kasar Sin • An yi murnar cikar shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin
• Jama'r Sin sun yi bikin murnar cikar shekaru 60 da kafuwar kasar Sin a filin Tian'anmen • (Labari mai dumi)An yi shagalin taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin a filin Tian'anmen
• Sinawa na murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin • An yi kasaitaccen taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin
• Jama'ar Sin na da karfin zuciya da kwarewa wajen raya kasarsu yadda ya kamata, in ji shugaba Hu Jintao • Shugaban Hu Jintao na kasar Sin ya yi jawabi a babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin
• Kasar Sin ta yi faretin soja don taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar • (Labari mai dumi)An fara duba faretin soja don taya murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin
• Hu Jintao da sauran manyan jami'an gwamnatin Sin sun gana da wakilan kwararrun da daliban da suka gama karatu a kasashen waje • Gwamnatin kasar Sin ta shirya gagarumar liyafa domin taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin
• Ban Ki-moon da wakilan dindindin nakasashe daban daban a MDD suna taya murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin • Za a gudanar da gagarumin bikin murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin a gobe
• An shirya liyafa don taya murnar cika shekaru 60 da kafa sabuwar kasar Sin • Radiyon kasar Sin CRI zai yi amfani da shafunan Internet na harsuna da yawa don watsa shirye-shiryen bidiyo game da bikin murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin kai tsaye
• Ma'aikatu da dama sun dauki matakai musamman don tabbatar da yin bikin murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin cikin lumana • Manema labaru na kasashe masu tasowa sun yabawa ci gaban da kasar Sin ta samu
• Kasar Sin tana shirya bikin murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin • Matsayin lafiyar jama'ar kasar Sin yana kan gaba a kasashe masu tasowa
• Yawan kudin da kasar Sin ta yi amfani da shi wajen yaki da gurbatar muhalli ya kai kashi 1.49 cikin kashi 100 na GDP • Gidan radiyon kasar Sin zai gabatar da shirye-shiryen murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin kai tsaye ta hanyoyi biyar
• Gwamnatin Sin ta yi bikin liyafa ga masana ilimi na kasashen ketare don murnar ranar cika shekaru 60 da kafuwar kasar Sin • Wasannin motsa jiki na kasar Sin sun samu ci gaba sosai cikin shekaru 60 da suka gabata
• An wallafa littafi "Shekaru 60 da suka gabata bayan kafuwar sabuwar kasar Sin" • Kasar Sin za ta nuna manyan makamai masu linzami a bikin faretin sojoji a ran 1 ga watan Oktoba
• An shirya taron liyafa don taya murnar cika shekaru 60 da kulla huldar diplomasiya tsakanin Sin da Rasha
More>>
• Ana ta kokarin tabbatar da siffar kasar Sin a kan matsayin wata babbar kasa dake sauke nauyin kanta
A ranar 24 ga watan Satumba na shekarar 2008, firayin ministan kasar Sin Wen Jiabao da ya halarci taron M.D.D. a birnin New York, ya kira wani taron musamman a tsakaninsa da kwararru a fannonin tattalin arziki da kudi na kasar Amurka.
• Saurin bunkasuwar da kasar Sin ta samu kan harkar zirga-zirgar jiragen sama da ta kumbuna
Cikin shirin yau, zan yi muku bayani kan wasu nasarorin da sabuwar kasar Sin ta samu a fannin zirga-zirgar jiragen sama da ta kumbuna, bayan da aka kafa ta shekaru 60 da suka wuce.
• Wasannin Olympics da ba za a iya mantuwa ba
An haifi Zhao Ziao a sanyin safiyar ranar 8 ga watan Augustan shekarar 2008, daidai ranar da aka bude taron wasannin Olympics a Beijing, hakan ya sa ake kiran jariran da aka haifa a wannan rana da lakabin 'jariran Olympics'.Sai dai Li Yan, mamar Zhao Ziao, ta ce, da ma ba ta yi shirin haifar wata yarinya a shekarar 2008 ba, balle ma haifi diyarta a ranar da aka fara wasannin Olympics
• Hanyar Li Qingming ta zuwa karatu
Li Qingming, mai shekaru 16 da haihuwa, wani dan makarantar midil ne a birnin Baiyin na lardin Gansu da ke arewa maso yammacin kasar Sin. Yana zaune a kwarin babban tsauni. Kakanin-kakaninsa sun dade suna yin aikin gona, kuma iyalin Li Qingming na fama da talauci. Irin wannan mawuyancin halin da iyalinsa yake kasancewa ya kawo wa wannan yaro babban cikas wajen zuwa karatu.
• Daga wayar tarho zuwa wayar salula, sannan yanar gizo, sauye-sauyen da ake samu kan tsarin sadarwa cikin shekaru 60 da suka gabata a kasar Sin
Madam Lu Suiying, mai shekaru 59 da haihuwa, da iyalinta suna zaune a wani gidan da aka gina yau fiye da shekaru 100 da suka gabata a shiyyar Xicheng ta birnin Beijing. A cikin shirinmu na yau, bari mu shiga wannan gida, mu yi hira da madam Lu Suiying da iyalinta kan sauye-sauyen da aka samu a fannin sadarwa cikin shekaru fiye da 50 da suka gabata a gidanta domin sanin sauye-sauyen da kasar Sin ta samu a fannin fasahohin bayanai a cikin shekaru 60 da suka gabata bayan da aka kafa sabuwar kasar Sin.
More>>