|
|
 |
 |
| Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye | | more>> |
|
 |
|
 |
|
|
 |
| (GMT+08:00)
2009-10-01 10:38:27
|
|
Shugaban Hu Jintao na kasar Sin ya yi jawabi a babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin
cri
|
 Ran 1 ga watan Oktoba da karfe 10 na safe, sassa daban daban na birnin Beijing sun yi babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin a babban filin Tian'anmen. Shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi jawabi a yayin taron.
|
|
|