Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Kasashen duniya sun nuna babban yabo ga shagalin murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin da jawabin Hu
Ran 1 ga wata, a filin Tian'anmen da ke nan Beijing, an yi babban taron murnar cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin. Kasaitaccen shagali da kuma muhimmin jawabin da shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi sun jawo hankalin kasashen duniya sosai.
v Kasar Sin za ta ci gaba da bin hanyar da take bi yanzu, kuma za ta sauke nauyin da ke kanta kan harkokin kasa da kasa
Muhimmin jawabin da shugaba Hu Jintao na kasar Sin ya yi na mintoci 8 ya kasance na daya daga cikin muhimman abubuwa na bikin taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin da aka shirya a ran 1 ga watan Oktoba.
v Gagarumin biki yana sheda nasarar da kasar Sin ta samu
Da karfe 10 na safe na ran 1 ga watan Oktoba, agogon Beijing, da farko, an yi jerin harbe-harben igwa har sau 60 a filin Tian'anmen domin alamta cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin. Kuma a hukunce a kaddamar da babban taron taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin.
v Gwamnatin kasar Sin ta shirya gagarumar liyafa domin murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin
A ran 30 ga wata da maraice, majalisar gudanarwa ta kasar Sin, wato gwamnatin kasar ta shirya gagarumar liyafa a nan birnin Beijing domin taya murnar cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar Sin.
v Jama'ar Sin suna Alla-Alla wajen zuwan ran 1 ga watan Oktoba
Ranar Alhamis 1 ga watan Oktoba, rana ce ta cika shekaru 60 da kafuwar Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin. A kwanan baya, mutane na sassa daban daban na kasasr Sin sun yi murnar ranar kafuwar sabuwar kasar Sin ta hanyoyi daban daban.
v Za a kai matsayin da ba a taba gani ba ta fuskar bikin yin fareti da za a yi a ranar bikin kasar Sin
Ranar 1 ga watan Oktoba mai zuwa, ranar bikin kasar Sin ce ta cika shekaru 60 da kafuwar sabuwar kasar Sin, a wannan rana kuma, za a yi gagaruman aikace-aikacen taya murna. A matsayinsa na wani muhimmin sashe na wadannan aikace-aikace, bikin yin fareti zai nuna bunkasuwa da juyawar karfin soja na kasar Sin, don haka, ko shakka babu kasashen duniya za su mayar da hankali sosai kan bikin yin fareti
v Kasar Sin ta kara taka muhimmiyar rawa a harkokin kasa da kasa nan da shekaru 60 da suka gabata
Shekarar da muke ciki, shekara ce ta cika shekaru 60 da kafa Jamhuriyar Jama'ar kasar Sin, kana shekara ce ta cika shekaru 60 da fara gudanar da harkokin diflomasiyya. Ministan harkokin waje na kasar Sin Mista Yang Jiechi ya ce, a cikin shekaru 60 da suka gabata ne, kasar Sin ta karfafa hadin-gwiwa tare da kasashe daban-daban
v Labarin garin Xuebu
Zhao Juming mai shekaru 68 da haihuwa yana zaune a garin Xuebu na birnin Jintan a lardin Jiangsu na kasar Sin. A kwanan baya, ya yi farin ciki matuka saboda ya ci jarrabawar tukin mota, ya samu lasin a karshe, ko da yake ya taba shan kaye sau 2 a da. A farkon wannan shekara, ya sayi wata mota da ta kai kudin Sin yuan dubu 50 ko fiye.