Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
Hakikanin lamarin nuna karfin tuwo da 'yan ta'adda suka yi a ran 14 ga watan Maris a birnin Lhasa na jihar Tibet• Shirin samar da gidaje ya kyautata muhallin zama ga manoma makiyaya na Tibet
Tun daga shekarar 2006, an fara aiwatar da shirin samar da gidajen kwana a kauyuka da makiyaya da ke jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin, don kyautata muhallin zama ga manoma da makiyaya. Ya zuwa yanzu dai, sakamakon shirin, manoma da makiyaya dubu 570 sun sami gidajen kwana masu inganci...
• Nuna adawa da ayyukan neman 'yanci kan Tibet, abu daya ne da ke cikin zukatan Sinawan da ke zama a ketare
A cikin 'yan kwanakin da suka gabata, rukunin Dalai ya shirya kuma ya ta da lamarin nuna karfin tuwo a ran 14 ga watan Maris a birnin Lhasa, babban birnin jihar Tibet mai cin gashin kanta ta kasar Sin, kuma ya aikata laifin hana mika wutar wasannin Olympic ta Beijing a kasashen duniya
More>>
Tibet: The truth
Latsa domin kallo
More>>
• An gudanar da manyan ayyuka cikin ruwan sanyi a jihar Tibet ta kasar Sin • Gwamnatin jihar Tibet ta kasar Sin tana ta zuba kudade a kan ayyukan da jama'a suke bukata
• Idan rukunin mabiya Dalai Lama na goyon-bayan raya wata zamantakewar al'umma mai jituwa, ya kamata su daina rura wutar tashin-hankali, a cewar Jaridar People'Daily • Kwararrun kasashen waje sun bayar da bayanai don yin Allah wadai da abin da kasashen yamma suka yi a kan batun Tibet
• Ya kamata a rika yalwata da bunkasa al'adun gargajiya na Tibet, a cewar wani kwararren ilimin Tibet • Hanya kawai da za'a bi ita ce daina aika-aikar kawowa kasasr Sin baraka, in ji bayanin Jaridar People's Daily
• Manyan gidajen Ibada na jihar Tibet sun shirya gaggarumin biki don yin fatan alheri ga wasannin Olympic na Beijing • Shirin samar da gidaje ya kyautata muhallin zama ga manoma makiyaya na Tibet
• Manoma da makiyaya fiye da dubu 110 na jihar Tibet sun samu gidaje masu inganci a shekarar bara • Batun Tibet batu ne da da nasaba da ikon mulkin kasar Sin
• Jihar Tibet ta ci gajiya ga babbar moriyar jama'a kai tsaye • Wasu mutame masu ilmi na kasashen Turai sun fallasa asalin "aikace-aikacen neman 'yancin Tibet"
• Za a gina gidan baje kolin kayayyakin tarihi na al'adu ba kayayyaki ba na kudu maso gabashin Tibet a yankin Linzhi na jihar Tibet • An kusan tabbatar da makasudin samun ilmi tilas a shiyyoyin kabilar Tibet da ke lardin Sichuan na kasar Sin
• Fitaccen mutum mai yin fim na kamfanin Hollywood na kasar Amurka Chris D.NeBe ya bayyana cewa zai nuna ainihin halin da Tibet ke ciki ga dukkan duniya • Kabilun Tibet daban-daban ba su samu zaman jin-dadi cikin sauki ba, ya kamata a kara darajanta shi, a cewar Erdeni Qoigyi Gyibo
• Jami'an gwamnatin tsakiya ta kasar Sin sun tuntub wakilan Dalai lama • Sashen da abin ya shafa na gwamnatin tsakiya na shirin tuntubar bangaren Dalai
• Jihar Tibet ta farfado da karbar ziyarar kungiyoyin yawon shakatawa na gida • Fadar Budala ita ce lu'u-lu'u mai daraja sosai na al'adun dukkan al'ummar kasar Sin, in ji Qamba Kelzang
• Makarkashiyar bata wasannin Olympics na Beijing da 'yan neman 'yancin kan Tibet suka yi ba za ta sami nasara ba har abada • Kara inganta dangantakar dake tsakanin kasashen Sin da Fransa na dacewa da babbar moriyar kasashen biyu
• A tsanake ne, kasar Sin ta yi adawa da a mayar da Dalai Lama matsayin ' 'dan birnin Paris mai daraja' • Tsegumin da jami'in kasar Amurka suka yi wa harkar Tibet ta kasar Sin ya saba wa muhimmiyar ka'idar dangantakar da ke tsakanin kasa da kasa
• Yancin bin addini a Tibet ta yau ya sha bambam da ta jiya • Babu kasancewar babban yankin Tibet cikin tarihi, in ji kwararrun ilmin Tibet
• Gidan ibada na Sera Monastery na birnin Lhasa ta sake fara yin aikace-aikacen addinin budda • Yunkurin maida batun Tibet a matsayin batun duniya ba zai taimaka ba wajen cimma burin neman 'yancin kan Tibet
• Kada a musunta nasarorin da kasar Sin ta samu kan kare hakkin dan Adam a Tiebt, in ji kwararrun hakkin bil'adama • Ya kamata kasashen yammacin duniya su nuna goyon-baya ga gyare-gyaren Sin, a cewar kwararren Jamus
• Jaridar "People's Daily" ta fallasa karyace-karyacen da rukunin Dalai ya yi • Kungiyar manema labaru ta kasar Sin ta bukaci CNN ta nemi gafara daga jama'ar kasar Sin a hukunce
• Wasu kafofin watsa labaru da shahararrun manema labaru na kasashen waje sun kai suka kan labaran da kasashen yamma suka bayar ba bisa gaskiya ba • Ana maraba da baki da su je jihar Tibet domin raya ta
• (Sabunta) Hukumomi na matakai daban-daban na yankin Tibet sun taimaka wa mutanen da suka ji raunuka a tashen-tashen hankula da aka yi a birnin Lhasa a ran 14 ga watan Maris • Ainihin burin rukunin Dalai shi ne neman maido da tsarin bautawa a Tibet
• Sanarwar hukumar 'yan sanda ta birnin Lhasa kan mutanen da ake neman cafke su da wadanda suka kai kansu sakamakon shiga rikicin '3.14' • Wasu kafofin watsa labaru na kasashen yamma sun bayar da bayanai domin yin kakkausar suka kan yunkurin neman 'yancin kan Tibet
• Hukumomi na matakai daban-daban na yankin Tibet sun taimaka wa mutanen da suka ji raunuka a tashen-tashen hankula da aka yi a birnin Lhasa a ran 14 ga watan Maris • Sinawa mazaunan kasashen waje a kasar Amurka suna ta nuna rashin jin dadi ga abin da Dalai Lama ke yi
More>>