in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan sandan Masar sun tarwatsa 'yan zanga-zanga
2013-12-09 16:19:14 cri


Ranar 14 ga watan Agusta, 'yan sandan kasar Masar sun tarwatsa masu goyon bayan Mohammed Morsi, a sansanoni guda 2 da ke biranen Alkahira da al-Gīzah. Wannan mataki da kuma tashin hankali da ya biyo bayan matakin a sassa daban daban na kasar sun haddasa mutuwar mutane kusan dubu guda.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China