in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rundunar sojan Masar ta hambarar da Mohammed Morsi daga karagar mulki
2013-12-09 16:15:12 cri


Ranar 3 ga watan Yuli, rundunar sojan kasar Masar ta sanar da hambarar da shugaba Mohammed Morsi daga karagar mulki, saboda a cewar su ya gaza shawo kan matsalolin da ake fuskanta a kasar ta Masar. An kuma rantsar da babban alkalin kasar Masar Adli Mansour a matsayin sabon shugaban kasar na rikon kwarya. Daga nan ne kuma tashe-tashen hankula suka kara tsananta a kasar ta Masar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China