in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kungiyar AU ta dakatar da Masar daga cikin kungiyar
2013-07-05 20:18:38 cri
Kungiyar tarayyar kasashen Afirka (AU) ta bayar da sanarwa a ranar Jumma'a na dakatar da kasar Masar daga cikin kungiyar bayan hambarar da Mohmammed Morsi daga mukamin shugaban kasar da sojoji suka yi.

A cikin wata sanarwar da ta bayar, hukumar kungiyar AU mai kula da harkokin zaman lafiya da tsaro, ta ce ta dakatar da kasar ta Masar da ke arewacin Afirka daga dukkan ayyukan kungiyar don matsa lambar ganin an dawo da doka a kasar. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China