in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An yi taron koli na kasashen BRICS karo na 5
2013-12-09 16:09:55 cri


Ranar 26 zuwa 27 ga watan Maris, shugabannin kasashen BRICS sun yi ganawa a tsakaninsu karo na 5 a birnin Durban na kasar Afirka ta Kudu. Babban taken ganawar shi ne hadin gwiwar da ke tsakanin kasashen BRICS da na Afirka domin habaka ci-gaba da dunkulewa, da kuma bunkasar masana'antu. mahalarta taron sun zurfafa tattaunawarsu kan yadda za a inganta hadin gwiwa a tsakanin kasashen BRICS da na Afirka.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China