Jawabin Xi Jinping ya sa kaimi kan ci gaban kamfanoni masu zaman kansu a Sin![]() |
Xi Jinping: Ya kamata a nace ga bin babban tsarin tattalin arzikin kasar Sin ![]() |
Ministan harkokin wajen Sin ya yi bayani kan huldar diplomasiyya tsakanin Sin da sauran kasashen duniya ![]() |
Firaministan kasar Sin ya ce ya kamata a raya ayyukan hidimar gida da kula da tsoffin mutane ![]() |
Gwamnatin kasar Sin ta fitar da matakan yadda za ta sauke nauyin dake wuyanta a shekarar 2016![]() |
Wakilan taruka biyu sun gabatar da shawarwarin yaki da talauci a Sin ![]() |
An bude taron shekara-shekara na majalisar CPPCC na 12![]() Yau Alhamis 3 ga wata yamma ne, aka bude taron shekara-shekara na bana na majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar Sin CPPCC karo na 12 a nan birnin Beijing. A yayin bikin kaddamar da taron, shugaban majalisar Yu Zhengsheng ya gabatar da rahoto kan ayyukan zaunannen kwamitin majalisar, inda ya nuna cewa, a shekarar 2016, aikin majalisar ba da shawara kan harkokin siyasa ta kasar ta Sin zai himmatu ga ba da shawara kan yadda za a aiwatar da shirin raya kasa na shekaru biyar-biyar na 13 a nan kasar Sin, za ta kuma mai da hankali kan gudanar da ayyukanta yadda ya kamata, yayin da za ta karfafa aikinta na sa ido da kuma ba da shawara ga ayyukan gwamnatin kasar, ta yadda majalisar za ta ba da gudummawa yadda ya kamata... |
'Yan majalisar kasar Sin sun ba da shawara kan tsare-tsaren raya kasar ![]() |