in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ministan harkokin wajen DRC Kongo zai kawo ziyara kasar Sin
2015-07-24 20:31:12 cri

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Lu Kang ya bayyana a yau Jumma'a cewa, ministan harkokin waje da yin hadin gwiwa da kasa da kasa na Jamhuriyar demokiradiyar Kongo mista Raymond Tshibanda zai kawo ziyarar aiki nan kasar Sin daga ranar 29 ga watan Yuli zuwa ranar 1 ga watan Agusta.

Mr Lu ya ce, Tshibanda zai kawo wannan ziyara ce bisa gayyatar takwaransa na kasar Sin Wang Yi. (Tasallah)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China