in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Wadanda suka mutu sakamakon cutar Ebola a kasar Kongo sun kai 31
2014-09-02 20:40:43 cri
Rahotanni daga kasar Jamhuriyar demokradiya ta Kongo na bayyana cewa wadanda suka mutu sakamakon cutar Ebola ya zuwa yanzu sun haura daga 13 zuwa 31,kamar yadda mai bada shawara ga ministan kiwon lafiyan kasar Dr Shodu Lomani ya tabbatar.

Dr Lomani a hirar sa da kamfanin dillanci labarai na kasar Sin Xinhua ya ce a da adadin wadanda suka mutu 13 ne sai daga baya aka samu Karin 18 abinda yasa ya zama 31.

Barkewar cutar Ebola dai ya fara ne a Djera wani dan kauye dake yankin arewa maso yammacin gundumar Equateur. (Fatimah Jibril)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China