in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci bikin rantsar da shugaban Namibia
2015-03-18 20:15:59 cri
A yau ne kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hong Lei ya sanar da cewa, bisa gayyatar da gwamnatin kasar Namibia ta yiwa shugaba kasar Sin, ministan kula da harkokin sufuri na Sin Yang Chuantang zai halarci bikin rantsar da sabon shugaban kasar Hage Geingob da kuma bikin cika shekaru 25 da samun 'yancin kasar da za a yi a ran 21 ga watan Maris da muke ciki. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China