in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Manzon musamman na shugaban Sin zai halarci bikin cika shekaru 50 da samun 'yancin kan Zambia
2014-10-21 20:21:57 cri
A yau Talata 21 ga wata, kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin Hua Chunying ta sanar da cewa, bisa gayyatar da aka yi masa, mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan jama'ar kasar Sin Qiangba Puncog zai halarci bikin murnar cika shekaru 50 da samun 'yancin kan kasar Zambia da za a yi a ran 24 ga wata, a matsayin manzon musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping. (Maryam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China