in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sojojin ruwan Sin sun kai ziyara ga wasu marayu a Kamaru
2014-06-01 17:29:38 cri

Wakilan wannan runduna dai sun samu karba hannu bibiyu daga malamai da kuma daliban makarantar. 'Yan makarantar sun kuma nuna farin cikinsu da zuwan bakin, tare da bayyana matukar godiya gare su, suna bayyana kyakkyawan fatansu game da makomansu, da kuma ta sojojin ruwan kasar ta Sin.

1 2 3 4
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China