in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hanyar samun nasara hanya ce daya tak da kasar Sham ta zaba, in ji shugaban kasar
2013-04-18 15:31:18 cri

Gidan telibijin na kasar Sham ya gabatar da jawabin da shugaban kasar Sham Bashar Al-Assad ya yi a daren ranar 17 ga wata, inda ya nuna cewa, dagewa kan daukar matakan cimma nasara ne, hanya daya tilo da kasar Sham za ta ci gaba da bi, in ba hakan ba, kasar tasa za ta hallaka.

Ban da haka, shugaba Al-Assad ya jaddada muhimmin aiki dake gaban sojin kasar shi ne, su tabbatar da kiyaye kasar da jama'arta, tare kuma da dakile ayyukan 'yan ta'adda.(Amina)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China