Najeriya ta lashe kofin kwallon kafar nahiyar Afirka na shekara ta 2013
Gwamnatin Ghana na goyon bayan dawo da martabar kulob din kasar Gwamnatin za ta bukaci kungiyar kwallon kafan kasar GFA da ta gudanar da bincike don gano dalilan gazawar kungiyar kwallon kafan kasar ta Black Stars na kashin da ta sha a gasar cin kofin kwallon kafan Afirka da ke gudana a kasar Afirka ta Kudu...