Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
Saurari labarai da dumi-duminsu da sauran shirye-shirye
more>>
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani
 
v Masu sauraronmu na nuna ta'aziyyarsu ga wadanda suka mutu sakamakon girgizar kasa mai tsanani da ta afkawa gumdumar Wenchuan ta kasar Sin
Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanku da war haka, barkanmu da sake saduwa da ku a zaurenmu na Amsoshin Wasikunku, kuma ni ce Lubabatu ke gabatar muku da wannan shiri daga nan sashen Hausa na rediyon kasar Sin...
v kasashen duniya sun ga wani gefe na daban na kasar Sin daga yadda take ba da agaji ga mutanenta da girgizar kasa ta shafa
Bayan da girgizar kasa ta afka wa gumdumar Wenchuan ta lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin a ran 12 ga watan nan da muke ciki, yadda kasar Sin ta bayar da agaji...
v Sinawa na kara samun wayewar kai a matsayin 'yan kasa
Mr. Chen Yan shi ne shugaba ne na wani kamfanin zaman kansa da ke birnin Dongguan na lardin Guangdong na kasar Sin. A rana ta biyu bayan faruwar girgizar kasa a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan, Chen Yan da matarsa sun je birnin Mianzhu na lardin Sichuan tare...
v An fara kai wadanda suka ji raunuka sakamakon girgizar kasa a lardin Sichuan zuwa birane da larduna daban daban na kasar Sin
A jiya 19 ga wata da dare, bisa rakiyar likitoci 60 ne, wani jirgin kasa da ke dauke da mutane 208 da suka ji raunuka sakamakon girgizar kasa mai tsanani da ta auku a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan da ke kudu masu yammacin kasar Sin, ya isa tashar jiragen kasa da ke birnin Chongqing...
v Kasar Sin ta tsai da ranakun zaman makoki na kasar domin nuna alhini ga mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa
Jama'a masu karanta shafuffukanmu na internet, yanzu ga shirinmu na "Mu leka kasar Sin." Umaru ne ke jan akalar filin. A ran 19 ga wata da yamma misalin karfe 2 da minti 28, wato daidai lokacin da girgizar kasa ta faru yau da kwanaki 7 da suka wuce a gundumar Wenzhuan da ke lardin Sishuan na kasar Sin...
v Bangaren soja na kasar Sin ya yi iyakacin kokarin aiwatar da aikin ceton bala'in girgizar kasar Sin
Bayan aukuwar lamarin girgizar kasa mai tsanani a lardin Sichuan na kasar Sin, rundunar sojojin kasar Sin da rundunar sojoji 'yan sanda na kasar Sin sun yi saurin shiga cikin ayyukan yin ceton bala'in girgizar kasa. Bisa matsayin babban karfi na ba da ceto ga bala'in girgizar kasa, rundunar sojoji da rundunar sojoji 'yan sanda na kasar Sin sun riga sun tura mutane dubu 110 ko fiye zuwa wuraren da suka gamu da bala'in girgizar kasa...
v Bayani kan kulob na mahayin sukuwa na Hongkong
v Wani mai daukar hotunan naman daji na kasar Sin mai suna Xi Zhinong
Bayan aukuwar girgizar kasa a gumdumar Wenchuan da ke lardin Sichuan na kasar Sin, duk da girgizar kasa da aka ci gaba da samu da kuma lalacewar hanyoyi, likitoci daga wurare daban daban na kasar Sin sun bi hanyoyin sama ko ruwa, har ma sun taka kasa, sun kai agaji zuwa yankunan da girgizar kasa ta shafa
v Kasar Sin tana nuna karfinta wajen fama da girgizar kasa
Bayan da aka samu girgizar kasa mai karfin digiri 7.8 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan da ke kudu maso yammacin kasar Sin a ran 12 ga wata, ba tare da bata kowane lokaci ba, kasar Sin ta soma aiwatar da ayyukan ceto da ba da agaji cikin saurin da ba a taba gani a da ba
v Rundunar aikin ceto ta kasar Sin ta shiga cikin tsakiyar wurin da ke shan wahalar girgizar kasa
Ko da yake ba a bude hanyar mota daga waje zuwa gundumar Wenchuan ba, wato tsakiyar wurin da ke shan wahalar girgizar kasa, amma rundunar sojoji da 'yan sanda masu dauke da makamai da yawansu ya kai dubbai sun riga sun shiga cikin gundumar Wenchuan ta hanyar jiragen sama, da jiragen ruwa, har da kafa, domin gudanar da aikin ceto
v MDD ta buga babban take ga ayyukan yaki da girgizar kasa da kuma bada agaji a kasar Sin
Kakakin ofishin daidaita harkokin jin kai na MDD Madam Elisabeth Byrs ta furta cewa, lallai ta ji kanta saboda kasar Sin ta gamu da irin wannan babbar masifa
v Kasar Sin tana gudanar da gagaruman ayyukan ceto a yankunan lardin Sichuan da ke fama da girgizar kasa
Ya zuwa ran 13 ga wata, yawan mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa da ta auku a lardin Sichuan na kasar Sin ya riga ya zarce 14000, yanzu kasar Sin tana yin iyakacin kokarinta wajen gudanar da gagaruman ayyukan ceto a yankunan da ke fama da bala'in.
v Kasashen duniya suna son hada kansu da kasar Sin domin yaki da girgizar kasa da ba da agaji
Bayan da aka samu mummunar girgizar kasa mai karfin digiri 7.8 na ma'aunin Richter a gundumar Wenchuan ta lardin Sichuan na kasar Sin a ran 12 ga wata, wasu gwamnatoci da shugabannin kasashe da shugabannin kungiyoyin duniya sun nuna wa kasar Sin jaje, sun kuma bayyana fatansu na bai wa wuraren da ke shan wahalar girgizar kasa na kasar Sin taimako.
1 2