Sin ciki da waje (chinaabc)Rediyon kasar SinSashen Hausa
China Radio International
Labarun gida
Labarun duniya
Labarun Siyasa
Labarun Tattalin Arziki
Labarun Al'adu
Labarun Wasanni
Sauran Labaru
[ Al'adu ]
 --Al'adun Sinawa
 --Kabilun kasar Sin
[ Bunkasuwa ]
 --Tattalin arziki
 --Bunkasuwar Sin
[ Yawon shakatawa ]
 --Yawo a kasar Sin
 --Wurare masu yawo
[ Ilmi, Lafiya ]
 --Fagen bincike
 --Kiwon lafiya
[ Wasanni ]
 --Labaran wasannin
 --Me ka sani

• Hu Jintao ya gana da shugabannin kasashen Burundi da Somaliya da kuma Zambia bi da bi
More>>
• Kasar Sin mai bunkasuwa da Birnin Beijing mai ci gaba
A ran 5 ga watan Nuwamba na shekarar 2006 a nan birnin Beijing, an rufe taron koli na Beijing da taron matakin minista na 3 na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da Afirka tare da nasara...
• Sabuwar huldar abokantaka da ke tsakanin Sin da Afirka bisa manyan tsare-tsare hulda ce mai muhimmanci
Muhimmin sakamakon da aka samu a gun taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwa tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka shi ne a cikin 'sanarwar taron koli na Beijing na dandalin hadin gwiwa tsakanin Sin da Afirka' da suka bayar a ran 5 ga wata, a hukunce ne shugabannin Sin da Afirka suka sanar da...
More>>
Kasar Sin mai bunkasuwa da Birnin Beijing mai ci gaba
Saurari
More>>

• Kasar Sin mai bunkasuwa da Birnin Beijing mai ci gaba

• Wu Bangguo ya gana da shugabannin kasashe 4 na Afrika

• An fara bikin nune-nunen kayayyakin Afirka a Beijing

• Kasashen Sin da Afirka sun rattaba hannu a kan kwangiloli da jimlar kudadensu ta kai dala biliyan 1.9
More>>
• Shugaban kasar Eritrea ya nuna yabo ga taron koli na Beijing tsakanin Sin da Afirka • Kafofin watsa labarai da kwararru na wasu kasashen Afirka sun nuna yabo sosai ga taron koli na Beijing tsakanin Sin da Afirka
• Wata jaridar Kenya ta ci gaba da bayar da labari kan sakamakon da aka samu a taron koli na Beijing • Wasu kafofin watsa labaru na kasashen Afirka sun yaba wa taron koli na Beijing
• Wani kamfanin kasar Sin ya daddale wata kwangilar da kudinta ya kai dallar Amurka miliyan 220 da Zambia • Hadin gwiwar da ke tsakanin Sin da Afirka ba 'sabon mulkin mallaka' ba ne, in ji shugaban Zambia
•  Tsarin hadin gwiwar Sin da Afirka ya cancanci kasashen yammaci su yi koyi da shi, in ji shugaban Afirka ta kudu • Taron koli na Beijing zai ba da tasiri mai yakini kan bunkasuwar Afirka, a cewar shugaban Senegal
• Kafofin watsa labaru na wasu kasashen Afirka sun yaba wa taron koli na Beijing • Shugaban kasar Kenya ya nuna yabo sosai ga sakamakon da aka samu a gun taron koli na Beijing tsakanin Sin da Afirka
• Matar shugaban kasar Niger ta ziyarci kamfanin da ke harhada maganin Cotecxin a kasar Sin • Hu Jintao ya yi shawarwari da ganawa tare da wasu shugabannin kasashen Afirka
More>>
• Dandalin hadin kan Sin da Afirka ya samar da wani kyakkyawan dandali ga kamfanonin Sin da ke Afirka
Daga ran 3 zuwa ran 5 ga watan nan da muke ciki a nan birnin Beijing, za a yi taron koli na dandalin hadin kan Sin da Afirka, wato taron ministoci na karo na uku na dandalin.
• Kasar Sin ta tura kungiya mai girma ta matasa masu aikin sa kai zuwa Afirka
Tun daga shekarar da ta gabata, kasar Sin ta fara aikawa da matasa masu aikin sa kai zuwa Afirka. Yawan matasa masu aikin sa kai da kasar Sin ta tura zuwa Afirka a cikin rukuni na farko ya kai 12 gaba daya, kuma kasar da suka je ita ce Habasha.
• Ra'ayi da tsohon jakadan kasar Massar a kasar Sin ya gabatar a kan hadin guiwar kasar Sin da Afrika
A kwanakin baya, wakilan gidan rediyo kasar Sin sun kai ziyara ga Malam Ali Husaam al-Hifni, mataimakin ministan harkokin waje na kasar Masar kuma tsohon jakadan kasar a kasar Sin don jin ta bakinsa dangane da hadin guiwar kasar Sin da Afrika
• Kasar Sin za ta kara kokari wajen inganta hadin kai a tsakaninta da kasashen Afrika
A kwanakin baya, wakilin kamfanin dillancin labaru na Xinhua ya kai ziyara ga Malam Liu Guijin, jakadan kasar Sin da ke wakilci a kasar Afrika ta Kudu don jin ta bakinsa, sai ya bayyana cewa, nan gaba kasar Sin za ta kara kokari wajen ba da taimako ga kasashen Afrika.
• Sojojin kasar Sin suna kiyaye zaman lafiya a kasar Liberia
Wakilin Rediyon kasar Sin ya aiko mana labari cewa , A watan Afrilu na wannan shekara , kasar Liberia wadda take cikin farfadowa ta yi karbuwar sojoji masu kiyaye zaman lafiya na karo na 4 na kasar Sin . Sojojin suna kunshe da masu lalata nukiyoyi da masu jiyya da masu jigilar kayayyki
• Kasar Sin ta ba da sahihin taimako ga kasashen Afirka wajen yaki da talauci
A cikin shekarun nan 50 da suka wuce, kasashen Sin da Afirka sun hada gwiwarsu a wajen bunkasa tattalin arziki da kyautata zaman rayuwar jama'a da bunkasa zaman al'umma da dai sauransu
• Neman fatan alheri tare da jama'ar kasashen Afirka
A cikin 'yan shekarun nan da suka wuce, masana'antu masu dimbin yawa sun je kasashen Afirka domin zuba jari ko yin kasuwanci. Yanzu, idan ka yi yawo a kan titunan biranen kasashen Afirka, ka kan ga wasu Sinawa.
• Makomar hadin guiwa tsakanin Sin da Nijeriya tana da haske
Kasar Nijeriya wadda take da mutane miliyan 130, wata babbar kasa ce a yankunan yammacin Afirka. Tana taka muhimmiyar rawa kan harkokin siyasa na shiyya-shiyya. Kasar Sin ta dade tana mai da hankali kan dangantakar da ke tsakaninta da kasar Nijeriya.
More>>