
Gwanaye na aikin gona ta kasar Sin suna koyar wa manoma fasahohin aikin gona, don taimakawa musu bunkasa aikin gona.
A watan Maris na shekarar 2003, wakilan hukumar aikin gona da abinci ta majalisar dinkin duniya, da gwamnatocin kasashen Sin da Nijeriya su daddale yarjejeniyar hadin gwiwar aikin gona. Bisa wannan yarjejeniyar, bangaren kasar Sin zai aika da gwanaye 524 zuwa kasar Nijeriya, za su shiga kauyuka, don ba da taimaka kan fannonin aikin gona iri iri.
["Kungiyar gwanaye kan aikin gona ta kasar Sin" da ke kasar Nijeriya ta bayar da wadannan hotuna.]

1 2 3 4
|