Masana’antar kera kayan kiwon lafiya a Rizhao
2024-11-27 08:49:42 CMG Hausa
Birnin Rizhao dake lardin Shandong na kasar Sin yana mai da hankali matuka kan masana’antar kera kayayyakin kiwon lafiya a cikin ‘yan shekarun da suka gabata, inda ake daukar hakikanan matakai sama da 20 domin samar da goyon baya ga sana’ar. (Jamila)