Masana’antar kera kayan mota a Huangshan
2024-11-27 08:55:27 CMG Hausa
A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, birnin Huangshan na lardin Anhui na kasar Sin yana yin amfani da sabuwar damar saurin ci gaban masana’antar kera motoci a kasar, inda yake kokarin raya masana’antar kera kayayyakin motoci domin samun ci gaba yadda ya kamata. (Jamila)