Masana’antar kera kayan gorar ruwa a Zouping
2024-11-27 08:51:39 CMG Hausa
A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, ana mai da hankali kan masana’antar kera kayayyakin gorar ruwa a birnin Zouping na lardin Shandong na kasar Sin, domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)