logo

HAUSA

Tashar adana makamashin lantarki

2024-11-27 08:53:28 CMG Hausa

Ana gudanar da aikin gina manyan tasoshin adana makamashin samar da wutar lantarki guda bakwai a birnin Hengshui dake lardin Hebei na kasar Sin yadda ya kamata. (Jamila)