Ga yadda wata tawagar jiragen ruwan yaki ta kasar Sin ta kaddamar da wata ziyara a yankin Hongkong
2024-11-25 09:45:14 CGTN Hausa
A ranar 21 ga wata, wata tawagar jiragen ruwan yaki ta kasar Sin ta kaddamar da wata ziyara a yankin Hongkong na kasar. (Sanusi Chen)