Kera na’urar samar da lantarki da 5G
2024-11-25 08:53:59 CMG Hausa
Kamfanin DEC mai kera na’urorin samar da wutar lantarki dake birnin Deyang na lardin Sichuan na kasar Sin yana kokarin hada sabbin fasahohin sadarwa da fasahohin kera na’urori iri iri na zamani domin gudanar da ayyukansa ta hanyar amfani da fasahar 5G. (Jamila)