logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Rudong

2024-11-25 08:51:20 CMG Hausa

Ana sa kaimi kan ci gaban masana’antun zamani wadanda ke samar da sabbin makamashi da kayayyaki da na’urori a gundumar Rudong ta birnin Nantong dake lardin Jiangsu na kasar Sin, domin raya tattalin arziki mai inganci yadda ya kamata. (Jamila)