logo

HAUSA

Xi Jinping ya halarci zama na biyu na taron kolin G20

2024-11-19 05:06:04 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci zama na biyu na taron kolin kungiyar G20 a birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil, a ranar Litinin din nan agogon kasar. (Abdulrazaq Yahuza Jere)