logo

HAUSA

Kasar Sin na amfani da ingantaccen muhalli wajen samar da ci gaban tattalin arziki

2024-11-17 12:41:53 CMG Hausa

A watan Yunin bana, gwamnatin kasar Sin ta zabi wasu wurare 12 na kasar don gudanar da gwaje-gwaje kan tsarin tabbatar da darajar kayayyaki masu alaka da ingantaccen muhallin halittu. Kana garin Shangluo yana daya daga cikin wuraren. Zuwa yanzu ko wane irin sakamako aka cimma a wurin? Bari mu je wurin mu gani. (Bello Wang)