logo

HAUSA

An wallafa makalar shugaban kasar Sin a wata jaridar kasar Brazil

2024-11-17 14:09:45 CMG Hausa

Yayin da yake halartar taron shugabannin kungiyar G20 karo 19 a birnin Rio de Janeiro, da ziyarar aiki a kasar Brazil, an wallafa wata makala da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya sanyawa hannu, mai taken "Dubban mila-milan kawance, makomar bai daya- Lokaci ya yi na hada hannu don yin tafiya tare".

An wallafa wannan makala ne a Lahadin nan, a jaridar Folha de Sao Paulo ta kasar Brazil. (Saminu Alhassan)