Ga jerin jiragen sama marasa matuka a bikin baje koli na jiragen sama na kasa da kasa na kasar Sin
2024-11-13 15:35:17 CMG Hausa
Ga jerin jiragen sama marasa matuka da aka gwada a gun bikin baje koli na jiragen sama na kasa da kasa na kasar Sin karo na 15, wanda aka gudanar a birnin Zhuhai dake kasar Sin.(Zainab Zhang)