Gasar injin mutum mutumi a Qingdao
2024-11-06 08:50:07 CMG Hausa
An shirya gasar gayyata ta injunan mutum mutumi ta kasa da kasa ta yankin Asiya da tekun Pasifik ta shekarar 2024 a birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin, inda aka samu halartar kungiyoyin wakilai sama da 200 da suka zo daga kasashe da yankuna fiye da 20. (Jamila)