CIIE:Sin na mai da hankali kan sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko
2024-11-06 20:42:54 CMG Hausa
Dakin nune-nune na kasar Sin na nuna yadda Sin take raya sabon karfin samar da hajoji da hidimomi masu karko a bikin CIIE karo na 7 da ake gudanarwa a Shanghai da ke gabashin kasar Sin.(Tasallah Yuan)