An fara jigilar hatsin da aka girbe a lardin Heilongjiang
2024-11-06 19:03:12 CMG Hausa
Ga yadda aka fara jigilar hatsin da aka girbe a lokacin kaka a lardin Heilongjiang dake arewa maso gabashin kasar Sin, wanda ya kasance lardi mafi girbin hatsi a kasar Sin.(Zainab Zhang)